Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Blessing Okagbare Ta Najeriya Ta Lashe Gasar Tseren Mita Dari Na Mata

Blessing Okagbare ta Najeriya ta lashe gasar tseren mita dari na mata a wasan London na tunawa da wasannin tsere da aka yi a filin wasan Olympic dake London ranar 23 watan Yuli shekarar 2013.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG