Mai dakin tsohon gwamnan jihar Kano Hajiya Halima Ibrahim Shekarau ta ce ya kamata garkuwa da kuma kashe Hanifa Abdullahi da aka yi, ya sa hukumomi da daidaikun jama’a, su dauki matakin kare kananan yara, ta wajen yin hukumcin mai tsanani ga masu aikata irin wannan laifin, domin ya zama ishara ga masu tunanin yin haka.
Yadda Mutuwar Hanifa Za Ta Iya Kawo Canji a Cin Zarafin Kananan Yara
Zangon shirye-shirye
-
Afrilu 15, 2024
DARDUMAR VOA: Allah Ya Yi Wa Jaruma Daso Saratu Gidado Rasuwa