Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Buri da Tsoro na Ma’aikata Bakin Haure a Kasuwar Katangua dake Ikko

Bakin haure masu sana’ar gwanjo a lungunan kasuwar Katangua dake Ikko, na zaman tsoro ko da yaushe, tun bayan da jami’an Najeriya suka kai musu sumame a kwanakin baya. Ma’aikata bakin haure a nan da sauran wurare, yawancin su daga jamhuriyar Nijar zuwa arewa, sun samu kansu cikin wani hali, tun bayan da jami’ai suka fara kama mutanen da suke tsammani mayake ne masu kishin Islama a Najeria.

XS
SM
MD
LG