Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

1 Daga Cikin Wadanda Ake Zargi Da Harin Boston Ya Mutu, ‘Yan Sanda Na Neman Abokin Aikinsa

Jami’an tsaro a jihar Massachusetts dake arewa maso gabashin Amurka na neman daya daga cikin mutanen da ake zargi da kai hari a tsaren gudun Boston, bayan da jami’an tsaron suka kashe abokin aikinsa a harbe-harbe tsakansu da ‘yan sanda a cikin daren Alhamis.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG