‘Yan kasuwa a Najeriya suna rufe wuraren sana’o’insu, sannan mutane suna fuskantar kalubale wajen canja makudan tsofaffin kudinsu, akan haka muka tambayi Dr. Sa’ied Tafida, shin an ya an koyi darasi daga abin da ya faru a 1984?
Dr Sa’ied Tafida Ya Yi Karin Haske Akan Wasu Matsalolin Canjin Kudi A Najeriya