Jihohi da dama a arewacin Najeriya na fama da matsanancin yanayin zafi, inda har yakan kai maki 35 zuwa 40 na ma’aunin celcius a wasu wuraren. Musulmai da suke gudanar da azumin Ramadan na bana a yankunan da ke fama da yanayin na zafi suna yin azumin da wuya.
Jihohi Da Dama A Arewacin Najeriya Na Fama Da Matsanancin Zafi Cikin Watan Ramadana