Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Goodkuck Jonathan ya Kalli Yadda Kenya ta Yi Bikin Cika Shekaru Hamsin da Samun 'Yancin

Kenya tana bikin cika shekaru hamsin da samun 'yanci yayin da shugabanninta na yabawa da irin cigaban da kasar ta samu tun da ta buce daga mulkin mallakar da Biritaniya ta yi mata. Shugabanni daga kasashen Afirka da duniya sun kasance wurin bukukuwan a Nairobi domin tunawa da ranar.

XS
SM
MD
LG