Accessibility links

Gwamnan Ogun Ibikunle Amosun ya Roki 'Yan Jarida Gafara


wasu dauke da rubutun cewa su aikin jarida da yada labarai suke yi

Gwamnan na jahar Ogun ya roki gafarar ce saboda cin mutuncin da 'yan bangar siyasa su ka yiwa 'yan jarida uku a Abeokuta

Gwamnan jahar Ogun Sanata Ibikunle Amosun ya baiwa 'yan jarida hakuri, ya ba su baki tare da yi mu su alkawarin hukunta wadanda su ka ci zarafin wasu 'yan jaridu a wajen taron da jam'iyar hamayya ta APC ta yi a birnin Abeokuta.


Wakilin Sashen Hausa Hassan Umaru Tambuwal ya halarci taron da gwamnan na jahar Ogun ya kira domin ya roki gafarar 'yan jaridar da suka sha da kyar bayan harin da 'yan bangar siyasa suka kai mu su.
XS
SM
MD
LG