Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yadda Mutuwar Hanifa Za Ta Iya Kawo Canji a Cin Zarafin Kananan Yara


Yadda Mutuwar Hanifa Za Ta Iya Kawo Canji a Cin Zarafin Kananan Yara
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:52 0:00

Mai dakin tsohon gwamnan jihar Kano Hajiya Halima Ibrahim Shekarau ta ce ya kamata garkuwa da kuma kashe Hanifa Abdullahi da aka yi, ya sa hukumomi da daidaikun jama’a, su dauki matakin kare kananan yara, ta wajen yin hukumcin mai tsanani ga masu aikata irin wannan laifin...

XS
SM
MD
LG