Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hambararen Shugaban Kasar Misra Ya Gurfana Gaban Sharia

Mohammed Morsi ya bayyana a bainar jama'a karo na farko tun lokacin da aka hambarar da shi a watan Yuli. Ya bayyana a gaban kotun laifuka a birnin Alkahira kasar Misra ranar Litinin hudu ga watan Nuwamban shekarar 2013.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG