Ziyarar shugaban Sashin Hausa na Muryar Amurka ta kunshi kasashen Afirka uku – Nijar, Kamaru da Ghana, kuma ta hada da shirya manyan taruka don sauraron kalubalen da jama’a a kasashen ke fuskanta da kuma tattauna hanyoyin shawo kansu.
Abubuwan Da Ziyarar Shugaban VOA Hausa Kasashen Afirka Ta Kunsa
Zangon shirye-shirye
-
Maris 26, 2024
Gadar Baltimore a Jihar Maryland - Key Bridge Baltimore