Accessibility links

A Najeriya Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta Tana Aiki Da Kungiyoyin Matasa Domin Hana Bangar Siyasa.

  • Aliyu Imam

Shugaban Hukumar Zaben Nijeriya kenan Furfesa Attahiru Jega ke sanar da sakamakon zaben.
Shugaban hukumar zabe ta Najeriya Parfessa Jega wanda ya bayyana haka a lokacinda yake amsa tambaoyi a hira da yayi da Sashen Hausa na Muriyar Amurka cikin makon jiya, yace banga babbar matsala ce a harkokin siyasa da kuma zabe a Najeriya.

Parfessa Jega wanda yazo Amurka domin ya gabatar da kasida kan aikace aikacen hukumarsa, yace hukumar tana inganta huldarta da kungiyoyin matasa a duk fadin kasar da zummar dakile da tashe tashen hankula da bangar siyasa, inda 'yan siyasa suke daukan matsan su basu kwayoyi domin su haddasa fitina.

Ga karin bayani.
XS
SM
MD
LG