Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Jami'an Tsaro Suna Gadin Dzhokhar Tsarnaev A Asibiti Bayan Kama Shi Jiya

Mutum na biyu da ake zargi da kai harin bom a birnin Boston Dzhokhar Tsarnaev yana kwance a wani asibiti cikin wani mawuyacin hali.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG