Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Masu Ruwa Da Tsaki A Jihar Kano Najeriya Sun Gudanar Da Gangamin Wayar Da Kan 'Yan Bangar Siyasa

Masu Ruwa Da Tsaki A Jihar Kano Najeriya Sun Gudanar Da Gangamin Wayar Da Kan 'Yan Bangar Siyasa
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:35 0:00

Gabanin zaben shekarar 2023 a Najeriya, masu ruwa da tsaki a Jihar Kano sun gudanar da wani gangamin wayar da kan ‘yan bangar siyasa da nufin ganin ba a yi amfani da matasan yankin wajen tayar da rikici a lokacin zabe ba.

XS
SM
MD
LG