Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mace Ta San Ciwon 'Ya Mace 'Yar Uwa Shi Ya Sa Muka Kafa Runduna Ta Musamman Ta Mata Zalla Don Bada Taimakon Gaggawa - NSCDC

Mace Ta San Ciwon 'Ya Mace 'Yar Uwa Shi Ya Sa Muka Kafa Runduna Ta Musamman Ta Mata Zalla Don Bada Taimakon Gaggawa - NSCDC
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:14 0:00

Babban kwamandan rundunar tsaron sibil defence, Farfesa Ahmad Abubakar Audi, ya ce mata sun fi mayarda hankali a kan aiki idan aka basu dama shi yasa hukumar NSCDC ta kafa punduna ta musamman don taimakawa matan da su suka fi tagayyara idan aka fuskanci wani tashin hankali.

XS
SM
MD
LG