Labarin Musa Muhammad Sani, wani dan shekaru 13 mai son zama injiniya, wanda ya samu tallafin karo karatu na naira miliyan biyar daga gwamnatin jihar Borno bayan ya hada wata karamar gadar-gada sama.
Wani ‘Dan Shekaru 13 Da Ya Hada Karamar Gadar-Gada Ya Samu Tallafin Karin Karatu