Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Akwai Sama Da Naira Triliyon Uku A Hannu Mutane Ba A Bankuna Ba-Daraktan Kudi Na CBN

Akwai Sama Da Naira Triliyon Uku A Hannu Mutane Ba A Bankuna Ba-Daraktan Kudi Na CBN
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:02 0:00

A wata tattaunawa ta musamman da Muryar Amurka, Daraktan Kudi na Babban Bankin Najeriya, CBN, Ahmed Bello Umar ya ce daya daga cikin dalilan sake fasalin kudi shine akwai sama da Naira triliyon uku da ke hannun mutane ba cikin bankuna ba.

XS
SM
MD
LG