Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kire-kiren Sabbin Fasahohin Zamani (kashi na biyu)


Kire-kiren Sabbin Fasahohin Zamani (kashi na biyu)
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:27:00 0:00
Kire-kiren sabbin fasahonin zamani kashi na biyu akan wanda aka yi makon jiya.
Wannan fasahohin da 'yan asalin Afirka ke kerawa ne a Silicon Valey dake jihar California a nan Amurka domin inganta harkokin kasuwanci kai tsaye a duk fadin duniya.
Misali, wanda yake Afirka ka iya sayen wani abu a Amurka ta kafofin yanar gizo ya biya da kudinsa ba sai ya zo Amurka ba kuma a aika masa har inda yake.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG