Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Didier Drogba Ko John Mikel Obi? Ku Zabi Zakarun ‘Yan Kwallonku A Afirka. TEXT: +12026701867


Kungiyar Taurarin Kwallon Kafar Afirka Na 2013
Kungiyar Taurarin Kwallon Kafar Afirka Na 2013

Ku Zabi Zakarun ‘Yan Kwallonku A Afirka.

Kungiyar Taurarin Kwallon Kafar Afirka Na 2013:
Ana iya jefa kuri’a ta hanyar aiko da Text dauke da sunan ‘yan wasan da aka zaba zuwa ga +12026701867.

Zabi zakarun gurza tamaula da kuke son gani cikin Kungiyar Kwallon Kafa ta Afirka ta 2013, kuma ta Muryar Amurka. Zabi ‘yan wasa 4, ta hanyar fitar da tauraro guda daga wadannan rukunoni 4 na Mai Tsaron Gida, Dan Wasan Tsakiya, Dan Wasan Gaba da Mai Tsaron Baya. Za a fara jefa kuri’a ran 19 Janairu, a rufe ran 10 Fabrairu. Za a bayyana ‘yan wasan da suka yi nasarar shiga cikin Kungiyar a ranar 11 Fabrairu.

Mai Tsaron Gida:
Moez Ben Cherifia (Tunisia)
Nadir Lamyaghri (Morocco)
Boubacar "Copa" Barry (Ivory Coast)
Kennedy Mweene (Zambia)
Robert Muteba Kidiaba (DRC)
Vincent Enyeama (Nigeria)

Dan Wasan Tsakiya:
Seydou Keita (Mali)
André Ayew (Ghana)
Kevin-Prince Boateng (Ghana)
Yaya Touré (Ivory Coast)
Alexandre Song (Cameroon)
John Mikel Obi (Nigeria)

Dan Wasan Gaba:
Didier Drogba (Ivory Coast)
Samuel Eto’o (Cameroon)
Gervinho (Ivory Coast)
Christopher Katongo (Zambia)
Manucho (Angola)
Victor Moses (Nigeria)

Mai Tsaron Baya:
Souleymane Diawara (Senegal)
Kolo Touré (Ivory Coast)
Jean Jacques Gosso (Ivory Coast)
Stopilla Sunzu (Zambia)
Adama Tamboura (Mali)
John Mensah (Ghana)

‘Yan Wasa 24. Daga Sassa 4. Kungiya Guda. Ku Zabi Zakarun ‘Yan Kwallonku A Afirka.
Hawan Nasarawa, jihar Kano a Najeriya, lokacin da aka gudanar da bukukuwan Sallar Eid el Fitr
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG