Masu sauraron shirye-shiryen Sashin Hausa na Muryar Amurka, nesa ta zo kusa. A mako mai kamawa ne sabon shirin Manuniya zai fara zuwa muku. Ga Isah Lawal Ikara wanda zai rika gabatar muku da sihrin dauke da abinda shirin zai rika kunsa.
Labarai masu alaka
Zangon shirye-shirye
-
Maris 26, 2024
Gadar Baltimore a Jihar Maryland - Key Bridge Baltimore