Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ma’aikata Sun Toshe kofar jaridar ‘This Day’ Suna Zanga-zanga Akan Albashi

Ma’aikata sun toshe kofar jaridar This Day a Ikko, suna fata hakan zai matsa wa shugabar kamfanin Nduka Obaigbena ta biya su albashinsu na watanni hudu da ba’a biya su ba.

XS
SM
MD
LG