Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Al’ummar gabashin Amurka suna shirin fuskantar mahaukaciyar guguwarda ake kira Sandy

Miliyoyin Amurkawa sun ji ajikinsu illar mahaukaciyar guguwa mai suna Sandy wadda tana kai ga hallaka mutane harma ta mamaye birane da yawa. Wannan lamari ya tilasta dakatar da fafitikar neman zaben shugaban kasa a gabashin Amurka kama daga North Carolina zuwa New England.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG