Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mai Martaba Sarkin Kano, Ya Cika Shekaru Hamsin Kan Gadon Sarautar Kano

Ran sha biyar ga watan Yuni shekarar nan ta 2013, Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero ke bikin cika shekaru hamsin kan gadon sarautar Kano. Mai Martaba Sarkin Kano, shine na biyu a sahun gaban sarakunan Musulunci da har yanzu ake damawa dasu a tsarin mulkin sarakunan a Nigeria.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG