Accessibility links

Majalisar Dattawan Najeriya Na Duba Yiwuwar Tallafawa Tsofaffi


Senator Bukar Abba Ibrahim

Dan majalisar dattawan Najeriya daga jahar Yobe Bukar Abba Ibrahim ya yi bayani akan kudirin dokar

Bayan da majalisar dattawan Najeriya ta sake kakkabe kudirin dokar tallafawa tsofaffin da suka bautawa kasa tsakanin su da Allah su ka bada gudunmawar su, ta sake tattaunawa a kai, wakilin Sashen Hausa Mahmud Ibrahim Kwari ya tattauna da shugaban kwamitin majalisar dattaban mai kula da gidaje da raya birane, sanata Bukar Abba Ibrahim daga jahar Yobe wanda yayi karin bayani kamar haka:

XS
SM
MD
LG