Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Makurdi Ta Yi Nasarar Shirya Taron Tattaunawa Na Muryar Amurka

Muryar Amurka ta samu nasarar yin taron farko da aka taba yi a Makurdi Jihar Binuwau ranar 20 ga watan Augusta kan Cutar Zazzabin Cizon Sauro da Lafiyar Yara da Mace-macen Mata Lokacin Haihuwa da kuma Tattaunawa kan Cutar Shan Inna ko Polio.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG