Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Pogba: UEFA Ta Gargadi ‘Yan Wasa Da Su Daina Gusar Da Kwalaben Abubuwan Sha


Pogba: UEFA Ta Gargadi ‘Yan Wasa Da Su Daina Gusar Da Kwalaben Abubuwan Sha
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:25 0:00

Hukumar gasar kwallon kafa ta zakarun Turai, UEFA ta bukaci ‘yan wasa da su daina kawar da kwalaben abubuwan sha da ake ajiyewa a tebur a lokacin da suke ganawa da ‘yan jarida. Hukumar ta ce kamfanonin da suke yin abubuwan sha din su na taka mihimmin rawa wajen shirya wasannin kwallon kafa.

Hukumar gasar kwallon kafa ta zakarun Turai, UEFA ta bukaci ‘yan wasa da su daina kawar da kwalaben abubuwan sha da ake ajiyewa a tebur a lokacin da suke ganawa da ‘yan jarida. Hukumar ta ce kamfanonin da suke yin abubuwan sha din su na taka mihimmin rawa wajen shirya wasannin kwallon kafa. Kalli yadda Pogba ya kawar da kwalbar barasa daga gabanshi, abin da ya haifar da cece-kuce a shafukan sada zumunta.
XS
SM
MD
LG