Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Najeriya da Azerbaijan Sun Kulla Dangantakar Aikin Soja

Rundunonin sojojin kasashen Najeriya da Azerbaijan sun kulla alakar aiki tare da zummar karfafa dangantakar Mayakan sama na kasashen biyu.

Sojin Saman Najeriya da Azerbaijan Photo: Hassan Maian Kaina (VOA)

Rundunonin sojojin kasashen Najeriya da Azerbaijan sun kulla alakar aiki tare da zummar karfafa dangantakar Mayakan sama na kasashen biyu.

XS
SM
MD
LG