Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Nakasassu a Najeriya Sun Yaba Da Dokar Darajanta Su Da Aka Sawa Hannu

Nakasassu a Najeriya sun bayyana ra'ayoyi mabambanta a sabuwar dokar da Shugaba Mohammadu Buhari ya sanyawa hannu. Sabuwar dokar dai za ta hana a musgunawa Nakasassu tare da tanadin daurin watanni 6 ko tara har ta Naira miliyan daya ga wanda ya saba dokar.

Photo: AP

XS
SM
MD
LG