Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASSA BA KASAWA BA: Bayani Akan Tsarin Zamantakewar Nakasassun Abuja A Kungiyance - Yuni 01, 2022


Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

Shirin na wannan mako ya maida hankali ne akan harkokin nakasassun Abuja inda wakiliyar muryar Amurka Medina Dauda ta tantauna da Ibrahim sagir daya daga cikin shugabanin kungiyar masu bukata ta musamman bugo da kari sarkin ‘yan kasuwa nakasassun birnin tarayyar Najeriya.

Saurari cikakken shirin sauti:

NAKASSA BA KASAWA BA
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:59 0:00

XS
SM
MD
LG