Accessibility links

Nuhu Ribadu Yana Magana Kan Yaki Da Zarmiya Tun Daga Kan Shugabanni - 00:54


Tsohon shugaban hukumar yaki da zarmiya da zagon kasa ma tattalin arzikin Najeriya, EFCC, Malam Nuhu Ribadu, yace tilas sai shugabanni sun fara kamanta gaskiya da adalci kafin na kasa da su su samu karfin guiwar kwatantawa su ma.

XS
SM
MD
LG