Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Matsalar Rashin Tsaro Ta Sa 'Yan Kudancin Najeriya Mazauna Arewacin Kasar Shakkun Komawa Su Kada Kuri'a

Matsalar Rashin Tsaro Ta Sa 'Yan Kudancin Najeriya Mazauna Arewacin Kasar Shakkun Komawa Su Kada Kuri'a
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:26 0:00

Samun hare-haren ‘yan bindiga kan ofisoshin hukumar zabe da na jami’an tsaro a fadin Najeriya, musamman a yankin kudu maso gabashi da kudu maso kudu a baya-bayan nan, ya sa wasu ‘yan asalin yankunan dake zama a Arewacin kasar nuna shakku a game da komawa garuruwansu domin kada kuri’a.

XS
SM
MD
LG