Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wani Rahoto Ya Nuna Cewa Bashin Kasashen Afirka Ya Kai Dalar Amurka 644.9


Wani Rahoto Ya Nuna Cewa Bashin Kasashen Afirka Ya Kai Dalar Amurka 644.9
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:09 0:00

A cewar wata kungiyar kasa da kasa mai zaman kanta da ake kira ONE, a 2021, yawan bashin da ake bin kasashen Afirka ya kai dalar Amurka biliyan 644.9. Kungiyar ta kara da cewa a karshen wannan shekara ta 2023, kasashen Afirka za su biya dalar Amurka biliyan 68.9 na basussuka

XS
SM
MD
LG