Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wasu Kalubalen Da Ke Gaban Zababben Shugaban Najeriya Bola Tinubu


Wasu Kalubalen Da Ke Gaban Zababben Shugaban Najeriya Bola Tinubu
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:17 0:00

Kafin zuwan shugaba mai barin gado Buhari, ya yi wa ‘yan Najeriya alkawarin farfado da tattalin arzikin kasar. Shin wace nasara ya samu, sannan ya girman kalubalen dake gaban Bola Tinubu? Mun tattauna da Nuhu Toro, masanin tattalin arziki kuma babban sakataren kungiyar kwadigo ta TUC a Najeriya.

XS
SM
MD
LG