Rayuwa Yau Da Kullum A Najeriya, Babi na 3
Rayuwa Yau Da Kullum A Najeriya, Babi na 3

1
Wani mutum yana sayan ruwan amfani a gida, daga wajen wani yaro a birnin Kano dake arewacin Najeriya. Yuni 9, 2013.

2
Bayan da gwamnatin Jihar Kano ta dakatar da daukar mutane akan babur, babur mai daukar sama da mutane biyu mai kafafu uku wanda aka fi sani da suna “A dai-daita sahu” shine abun hawa da mutane suka fi amfani da shi. Yuni 6, 2013.

3
Babur din “A Dai Dai Ta Sahu” ya kasance hanyar da aka fi amfani da shi wajen sufuri a birnin Kano, amma matukansa basu damu da bin dokokin titi ba. Yuni 10, 2013.

4
Babur din “A Dai Dai Ta Sahu” ya kasance hanyar da aka fi amfani da shi wajen sufuri a birnin Kano, amma matukansa basu damu da bin dokokin titi ba. Yuni 10, 2013.