Accessibility links

Rundunar Sojojin Najeriya Ta Kai Ziyara Adamawa

  • Halima Djimrao

Sojojin Najeriya

Wata tawagar rundunar sojojin Najeriya ta fara ziyara a jahohin arewa maso gabas uku da ke cikin dokar ta baci, wato Adamawa da Borno da Yobe.

Wakilin Sashen Hausa Ibrahim Abdulaziz ya aiko ma na da rahoton cewa wata tawagar rundunar sojojin Najeriya ta kai ziyara jahar Adamawa, a daidai lokacin da dokar ta bacin ke sa baki, 'yan kasashen waje, na tattarawa su na barin jahar ta Adamawa. Gwamna Murtala Nyako ya koka da yadda dokar ta bacin ta shafi zaman malamai da dalibai a jami'ar American University, ta kasa da kasa, kamar yadda za ku ji shi ya na bayani a cikin wannan rahoto:

XS
SM
MD
LG