Accessibility links

Wannan shiri ne na tattalin arziki domin masu sauraronmu inda zamu dinga waye masu kawunansu game da hanyoyin yin sana'a a gida da waje da kuma kawo masu sabbin dabarun fasaha da zasu anfanesu da kuma sanar dasu harkokin kasuwanci dake faruwa a wasu kasashen duniya.

XS
SM
MD
LG