AFROPUNK shagalin baje kolin al'adu masu alaka da 'yan Afirka ne cikin kwanciyar hankali da walwalar gaskiyar rayuwar mutum tare da yin la'akari da rayuwar wasu na kusa da kai. An gudanar da wannan shagalin a alkaryar Brooklyn da ke Birnin New York inda aka yi kade-kade da raye-raye da sauransu.
AFROPUNK: Shagalin Al'adun Zamani na Bakaken Fata a Birnin New York
5
AFROPUNK: Shagalin Al'adun Zamani na Bakaken Fata a Birnin New York
6
"Ku Marawa Sana'ar Bakaken Fata Baya"
7
Shahararriyar Mawakiya Solange Knowles
8
AFROPUNK: Shagalin Al'adun Zamani na Bakaken Fata a Birnin New York