Ana amfani da jirage marasa matuka a kullum wajen yaki, tabbatar da bin doka da kuma aikin gona. Amma yanzu ana samun karuwar masu sana’o’i a Amurka dake amfani da jiragen marasa matuka wajen kai wa mutane biskit da shayin gahwa har kofar gidajensu.
Yadda A Amurka Ake Amfani Da Jirage Marasa Matuki A Hidimar Yau Da Kullum