Print
Shugaban Sudan ta Kudu yayi watsi da kiran
No media source currently available
Kwararru na majalisar dinkin duniya sun ce kungiyoyin ‘yan ta’adda a Afirka suna kara amfani da jirage marasa matuka wajen gudanar da ayyukansu, wanda a baya, gwamnatoci ne kadai ke iya amfani da jiragen.
Matasa kiristoci a Nijar ‘yan darikar Evangilika sun gudanar da babban taronsu na kasa na shekara-shekara a birnin Yamai. Matasan sun tattauna kan mahimman batutuwan da suka shafi kasa da ma rayuwar matasa.
babu cikakkiyar masaniya a game da makomar wannan doka idan Amurkan ta samu sabo ko sabuwar shugaba. Daga kwamitin neman zaben Kamala Harris zuwa na Donal Trump, babu daya da ya fitar da cikakken bayani a game da tsarinsu kan dokar ta ACA, sai dai masu kada kuri’a, sun zuba ido su gani.
Shin ta ya ya za a iya kawo karshen wannan matsala ta karanci da tsadar mai a Najeriya, kuma ko matatar mai ta Dangote za ta iya yin tasiri akan haka? Tambayar da muka yi wa Zarma Mustapha kenan, wani babban jami’I a kungiyar ‘yan kasuwan man fetur a kasar, IPMAN.
A farkon makon nan kamfanin na NNPCL ya amsa cewa, hakika ya na fuskanta matsatsai na kudi, lamarin da zai iya sa da wuya kamfani ya iya samar da man fetur ga ‘yan kasar.