Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Siyasan Najeriya Na Tunkarar Zaben Shugaban Kasa Mai Zuwa

Manyan Jam’iyyun adawa a Najeriya, na shirin dunkulewa domin hada jam’iyyar guda daya a kasar dake da arzikin man fetur kafin zaben shugaban kasa mai zuwa. Sabuwar jam’iyyar All Progressive Congress zata iya kalubalantar jam’iyyar People’s Democratic Party, wadda ke rike da mulkin Najeriya tun bayan komawa demokradiyya a 1999.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG