WASHINGTON, DC —
Mahalarta taron da Sashen Hausa na Muriyar Amurka ya shirya kan matakan tsaro da kuma maido da zaman lafiya a birnin Maiduguri, galibin mahalarta sun koka kan rashin adalci tsakanin al'uma.
Sun ce akwai bukatar doka tayi aiki kan kowa muddin aka taka doka.
Sun ce akwai bukatar doka tayi aiki kan kowa muddin aka taka doka.