Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wani Dalibi Ya Kashe Dalibi Ya Raunata Wasu Hudu, Kamin Ya kashe Kansa


Mutane suke bayyana bakin cikinsu kan harbin da wani dalibi yayi a kusa birnin Seattle.

Wani dalibi a wata makarantar sakandare ya bude wuta a wurin cin abinci kusa birnin Seattle a jihar Washington dake arewa maso yammacin Amurka. Ya kashe dalibi daya ya jikkata wasu dalibai hudu, kamin ya kashe kansa.

‘Yansanda suka ce uku daga cikin wadanda suka jikkata suna cikin mawuyacin hali a wani asibiti dake kusa. ‘Yansandan suka ce sun hakikance cewa mutum daya ne yayi harbin.

Tarzomar da aka yi jiya jumma’a ta auku ne a wani gari mai tazarar kilomita 55 arewa da birnin Seattle.

‘Yansanda basu bayyana sunan dalibin ba tukun. Sai dai an ce sananne ne, amma ba'a san dalilin da yasa ya dauki wannan mataki ba.

Bidiyo

Shugaban Gwamnatin Rikon Kwarya A Mali Goita Ya Tsallake Rijiya Da Baya
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:34 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Sanarwar Neman Afuwa daga Malam Abdujabbar Kabara
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:36 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Shugaba Muhammadu Buhari Ya Yi Tattaki Gida Bayan Ya Idar Da Sallar Eid El-Kabir a Daura
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:06 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Zauren VOA: Najeriya da Kaubalen 'Yan Aware - 005
please wait

No media source currently available

0:00 0:22:55 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Matsalar Tsangwamar Mata Masu Saka Abaya A Kanon Najeriya
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:10 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG