Gwamnatin Jihar Borno ta kai dauki ga iyalan mayakan CJTF da aka kashe a yakin da suke yi da ‘yan ta’addan Boko Haram. An bayar da tallafin Naira miliyan dari uku, domin daukar nauyin karatun yaran da aka bari.
Gwamnatin Jihar Borno Ta Kai Dauki Ga Iyalan Mayakan CJTF Da Kungiyar Boko-Haram Ta Kashe