Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wasu Sun Koka Akan Shirin Samar Da Takardun Haihuwa a Nijer

A wani mataki na tunkarar zabuka masu zuwa cikin tsari, gwamnatin jamhuriyar Niger ta kaddamar da wani shiri na yi wa wadanda ba su da shaidar takardar haihuwa, da na kasa, da aure, da mutuwa takardun ba tare da sun biya ko kobo ba.

Photo: VOA

XS
SM
MD
LG