Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘Yan Matan Chibok: “Bakin Ciki Ya Kashe Fiye Da Iyaye Goma


‘Yan Matan Chibok: “Bakin Ciki Ya Kashe Fiye Da Iyaye Goma
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:49 0:00

Shekaru takwas da sace 'yan matan Chibok 276 a Najeriya da kungiyar Boko Haram ta yi, har yanzu ba a samu kubutar da ‘yan mata 109 daga cikin su ba. Lamarin da ya tayar da hankalin kasashen duniya, inda har aka kafa kungiyar Bring Back Our Girls domin matsawa jami’an Najeriya lamba don ceto daliban.

XS
SM
MD
LG