Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yaki da Cutar Shan Inna a Najeriya

Shugabannin al'umma da masu aikin kiwon lafiya da malaman addinin Musulunci da ma wadanda suka kamu da cutar suna aiki kafada da kafada su yiwa miliyoyin 'yan Najeriya allurar rigakafin cutar shan inna.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG