Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'Yansanda Sun Dakile Sumogan Haramtattun Kaya Daga Wani Jirgin Ruwan Najeriya

Ta yin misayar labaran asiri da jami'an kwastan kasar Sin, jami'an kwastan din Hong Kong ranar Talatan nan sun cafke hakoran giwa da nauyinsu ya kai kilo 1,120 da hakoran mugun dawa 13 da fatun damisa 5 dukansu nauyinsu ya kai kilo 2,266 a cikin wani akwati duk daga Najeriya zuwa kasar Hong Kong. Kayan da aka cafke an ce kudinsu ya kai nera miliyan 841.6.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG