VOA 60 Afrika - Mayu 9, 2013

Your browser doesn’t support HTML5

'Yan sanda a Najeriya, sunce 'yan bindiga sun kashe jami'an tsaro a kalla 23, a harin ranar Talata a jihar Nassarawa. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka duk a cikin minti daya.