VOA 60 Afrika - Mayu 15, 2013
Your browser doesn’t support HTML5
Shugaba Goodluck Jonathan na Najeriya ya kafa DOKAR-TA-BACI a jihohi uku dake arewa maso gabashin Najeriya. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran labarun Afrika na yau, duk a cikin minti daya.