Sojojin Nigeria a Adamawa na kusa da Yola

Soldiers part of an expected 1,000 reinforcements sent to Adamawa state to fight Boko Haram, walk near trucks as they arrive with the 23rd Armoured Brigade in Yola May 20, 2013.

Komandar rundunar Sojojin da aka tura yola domim dokar tabaci, Birgediya General Fatai Oladipo Alli kuma brigade komanda na tankokin yaki yayiwa Sojojin jawabi kafin turasu bakin aikinsu. Hoto Ibrahim Abdul'Aziz.

Dakarun sojin Najeriya da aka tura jihar Adamawa ke nan a cigaba da dokar ta baci,cikin shirin ko ta kwana. Suna kan hanyarsu ta zuwa kan iyaka,bayan da aka tarbe su a Yola. Hoto Ibrahim Abdul'Aziz

Komandar rundunar Sojojin da aka tura yola domim dokar tabaci, Birgediya General Fatai Oladipo Alli kuma brigade komanda na tankokin yaki yayiwa Sojojin jawabi kafin turasu bakin aikinsu. Hoto Ibrahim Abdul'Aziz.

Dakarun sojin Najeriya da aka tura jihar Adamawa ke nan a cigaba da dokar ta baci, cikin shirin ko ta kwana.Suna kan hanyarsu ta zuwa kan iyaka,bayan da aka tarbe su a Yola. Hoto Ibrahim Abdul'Aziz.

Sojojin Nigeria a Adamawa. Hoto Ibrahim Abdul'Aziz.

Dakarun sojin Najeriya da aka tura jihar Adamawa ke nan a cigaba da dokar ta baci, cikin shirin ko ta kwana.Suna kan hanyarsu ta zuwa kan iyaka, bayan da aka tarbe su a Yola. Hoto Ibrahim Abdul'Aziz.